Special Reports & Publications

  

Adadin yawan ‘Yan jaridan da aka daure ya yi karuwar da ba a taba samun irinsa ba a duniya

Yawan ‘yan jaridar da aka daure a kasashen duniya ya yi tashin gwauron zabi a shekarar 2022 fiye da shekarun baya.  A cikin wannan shekara da aka yi fama da tashe-tashen hankula, matsi,  shugabannin masu mulkin kama karya sun kara kaimi wajen muzgunawa kafafen yada labarai masu zaman kansu ta hanyar amfani da karfin mulki…

Read More ›

A wannan yanayi na COVID-19, ‘yanci, dama da walwalar ‘yan jarida ya ragu matuka. Ga Dalilai 10 da za a maida hakali akai

Daga, Katherine Jacobsen Annobar COVID-19 ya kawo rudani matuka a harkar kula kiwon lafiyar ma’aikatan asibiti, barazana ga tattalin arzikin kasashen duniya da kuma jefa kasashen cikin rashin kwanciyar hankali.  Haka zalika ya sauya yanayin da ‘yan jarida ke aikin dauko labarai a dalilin yadda wasu kasashe ke yin amfani da annobar wajen muzguna wa kamfanonin…

Read More ›