Adadin yawan ‘Yan jaridan da aka daure ya yi karuwar da ba a taba samun irinsa ba a duniya
Yawan ‘yan jaridar da aka daure a kasashen duniya ya yi tashin gwauron zabi a shekarar 2022 fiye da shekarun baya. A cikin wannan shekara da aka yi fama da tashe-tashen hankula, matsi, shugabannin masu mulkin kama karya sun kara kaimi wajen muzgunawa kafafen yada labarai masu zaman kansu ta hanyar amfani da karfin mulki…
Fitattun ‘yan Jarida zasu halarci taron bikin bada kyaututtuka da karramawa wanda Kwamitin Kare ‘Yan Jarida ke shiryawa a duk shekara don bikin ‘yancin ‘yan jarida a yanayin da duniya ke ciki na rashin kwanciyar hankali
Fitacciyar jarumar fina-finai Meryl Streep za ta karrama Lauya Amal Clooney da kyautar ‘yan cin ‘yan jarida na ‘CPJ Gwen ifill’ Za a nuna wannan biki na bada kyaututtu kai tsaye ta hanyar yanar gizo a tashoshin NBC, CBS da ABC ranar 19 ga Nuwamba da misalin karfe 8 na dare. EST. Domin karrama kwarewa…
Shawarwarin samun Kariya daga Kwamitin Kare ‘Yan jarida, CPJ: Aikin dauko Labaran annobar Coronavirus
An sabunta shi a ranar 20 ga Mayu, 2021 Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ayyana cutar coronavirus a matsayin annoba a duniya a ranar 11 ga watan Maris. Ana ta samun canje-canje game da yaduwar cutar sannan kasashen duniya na ta sassauta dokar kulle da aka saka, da kuma dokokin hana tafiye-tafiye sannan kuma…
A wannan yanayi na COVID-19, ‘yanci, dama da walwalar ‘yan jarida ya ragu matuka. Ga Dalilai 10 da za a maida hakali akai
Daga, Katherine Jacobsen Annobar COVID-19 ya kawo rudani matuka a harkar kula kiwon lafiyar ma’aikatan asibiti, barazana ga tattalin arzikin kasashen duniya da kuma jefa kasashen cikin rashin kwanciyar hankali. Haka zalika ya sauya yanayin da ‘yan jarida ke aikin dauko labarai a dalilin yadda wasu kasashe ke yin amfani da annobar wajen muzguna wa kamfanonin…